Matashin mawakin hausa hip hop ya rasu

matashin ya rasu yana da shekara 12 a duniya

mawakin ya rasu yana da shekaru 12 a duniya

Shahararren matashi mawaki mai wakar hausa hip hop Ameer Isah Hassan wadda aka fi sani da Lil Ameer ya rasu jiya 14 ga watan Satumba a jihar Kano.

Za a yi jana'izar sa yau Juma'a a layin masallacin Tarauni dake birnin Kano.

 

Shahararren mawaka da yan wasan kwaikwayo sun jajintawa iyalen matashin inda wasu da dama sun daora hoton marigayin tare da addu'o' a shaffukar su na instagram.

 

Adam Zango ya rubuta "rest in peace brother, Allah yasa aljannace makomar ka..... kai duniya ba abakin komai take ba wallahi" shafin sa na instagram.

 

Lil Ameer ya rasu yana da shekaru 12 a duniya kuma dan 2 a makarantar sekandare.

 

 



from pulse.ng - Nigeria's entertainment & lifestyle platform online

from LexxyTech Corporation http://ift.tt/2x0QG7B

Post a Comment

0 Comments