Rikicin Jos: Sakamakon riƙicin da ya barke tsakanin hausawa da yan ƙabilar ibo

sakamakon rikicin da ya barke sakanin hausawa da yan ibo a Jos

Gwamnatin jihar Filato ta kafa dokar hana fita

Riƙicin da ya barke tsakanin yan ƙabilar ibo da hausawa a garin Jos yayi sanadiyar asarar dukiyoyi da dama tare da raunata wasu.

Wani shaidar ganin ido yana cewa ta hanyar waya  “ da kyar na kubuta, yanzu haka ban san inda iyaye na suke.

Mutane da dama sun ji rauni, ku fada wa yan sanda su zo su taimaka mana.”

Rikicin ya barke bayan gabatowar sojojin gidan shugaban yan faffutikar kafa kasar biyafara Nnamdi Kanu.

Sakamako riƙicin da ya barke tsakanin hausawa da yan kabilar Ibo mazaunin jihar Filato yasa gwamnatin jihar ta kafa dokar hana walwala.

Riƙicin yayi sanadiyar asarar dukiyoyi kimanin miliyoyi mai yawa.



from pulse.ng - Nigeria's entertainment & lifestyle platform online

from LexxyTech Corporation http://ift.tt/2x6mdUN

Post a Comment

0 Comments