Cikin bidiyo nan kasa zaku gan yadda matasan ke bin mota daya bayan daya don neman hausawa da zasu hallaka
Rikici ya barke a yankin kudancin kasa. Yan kabilar igbo sun kai wa hausawa harin kuma sun zagaya garin wajen neman yan Arewa dake garin Aba ruwa a jallo.
Cikin wani bidiyo dake yaduwa a yanar gizo za’a gan inda matasan garin Aba ke bin mota daya bayan daya domin neman hausawa da suka saura a garin da zasu hallaka.
Ga bidiyon kamar yadda Sahara reporters ta fitar a shaffin ta na twitter;
Matasan suna nuna fushin su sakamakon harin da sojoji suka kai ga shugaban kungiyar masu faffutikar kafa kasar biyafara.
from pulse.ng - Nigeria's entertainment & lifestyle platform online
from LexxyTech Corporation http://ift.tt/2y8oqxA

0 Comments